22/06/2025
Innalillahi wa inna ilahir raj'un
Allah ya yi wa Alhaji Ibrahim Sadau, mahaifin rasuwa. Allah ya jikan shi da rahama, ya sa mutuwa hutu ne a gareshi. Allah ya bawa iyalanshi da yan'uwa hakuri da juriyar rashin shi. Amin